Posts

TAKAITACCEN TARAIHIN TASKAR SULTAN MEDIA SERVICES.

Image
Taskar Sultan wata kafa ce da aka kirkire ta domin ta fadakar, ta ilmantar, ta kuma nishadantar cikin sauki.  Taskar Sultan kafa ce da take gabatar da shirye-shiryen a kafofin sada zumunta na: Facebook, WhatsApp, Instagram, YouTube da kuma Twitter.  An kirkiri wannan tashar ne a ranar 10 ga watan 3 shekara 2021. Da nufin amfanar da al'umma, ta hanyar kawo musu shirye-shirye masu dadi, da kuma wayar da kai.  Taskar Sultan tana a garin Potiskum dake jihar Yobe Nigeria. Babban buri wannan tasha shine kawo nesa kusa, ta hanyar gabatar da sahihan labarai,  musammam ga masu sauraron ta.  Wannan tasha mai suna Taskar Sultan tana gabatar da shirye-shirye a ranaku kamar haka a cikin sati: 1.Ranar Lahdi; * Sana'o'i da kasuwanci.  * Tarbiyar iyali.  * Zaman tare.  * Ilimi hasken rayuwa.  2. Ranar Litinin; * Labaran mako.  * Waiwaye adon tafiya.  3. Ranar Laraba; * Lafiya jari.  * Tarihin shahidan mu.  * Labaran wasanni.  * Kunne...

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.

Image
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan  gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa  *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.  *Ga shiye-shiryen Kamar haka: Ranar: Asabat  Lokaci: 80:00pm⏰ (1) Sada zumunci 🤝🏻 (2)Sharhin jaridar almiza🎙️ (3)Wasa kwakwalwa🌏 (4)Ra'ayoyin masu sauraro✉️ Ranar: Talata  Lokaci: 80:00pm⏰ (1) Yara manya gobe👯🏻‍♂️ (2) Tarihin shahidan mu 🌻 (3) Labarin wasanni ⚽ (4) Kunne abin sauraro

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.

Image
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan  gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa  *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.  *Ga shiye-shiryen Kamar haka: Ranar: Asabat  Lokaci: 80:00pm⏰ (1) Sada zumunci 🤝🏻 (2)Sharhin jaridar almiza🎙️ (3)Wasa kwakwalwa🌏 (4)Ra'ayoyin masu sauraro✉️ Ranar: Talata  Lokaci: 80:00pm⏰ (1) Yara manya gobe👯🏻‍♂️ (2) Tarihin shahidan mu 🌻 (3) Labarin wasanni ⚽ (4) Kunne abin sauraro👂🏻

MATASAN ADAKAWA GROUP SUN GUDANR DA MAULIDI FIYAYYEN HALITTA AGARIN POTISKUN.

Image
MATASAN ADAKAWA GROUP SUN GUDANR DA MAULIDI FIYAYYEN HALITTA AGARIN POTISKUN.  Wasu Matasa yan garin Potiskum mazauna wata Majilisar Samari da ake kiranta adakawa Group a karon farko sun yi shirya Gagarumin Maulidi na musamman domin murna da samuwar fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S).  Matasan sunyi kokari Sosai amatsayinsu na Matasa ba abarsu baya wajan nuna bajintarsu da nuna cewa su Masoya masu kishin Annabi Muhammad (S).  Matasan sun yi kori wajan Gayyatar Malamai domin sauraron jawabai awajan taron Maulidin tare da Gayyatar yan islamiyoyi domin karatun Al'qur'ani mai girma Lallai da ace dukkan matasa za suyi koyi da iri  abinda wanda Matasa suka yi to Lallai zasu ga Falala sosai a rayuwarsu Yayin Gayyatar da suka yi mana  Ga wasu Photuna da dauka ya yin gudanar da taro Yamma.  Potiskum Media Forum Taskar Sultan 6/11/2023. Abubakar Hassan Habuncy.