MATASAN ADAKAWA GROUP SUN GUDANR DA MAULIDI FIYAYYEN HALITTA AGARIN POTISKUN.

MATASAN ADAKAWA GROUP SUN GUDANR DA MAULIDI FIYAYYEN HALITTA AGARIN POTISKUN. 
Wasu Matasa yan garin Potiskum mazauna wata Majilisar Samari da ake kiranta adakawa Group a karon farko sun yi shirya Gagarumin Maulidi na musamman domin murna da samuwar fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S). 

Matasan sunyi kokari Sosai amatsayinsu na Matasa ba abarsu baya wajan nuna bajintarsu da nuna cewa su Masoya masu kishin Annabi Muhammad (S). 

Matasan sun yi kori wajan Gayyatar Malamai domin sauraron jawabai awajan taron Maulidin tare da Gayyatar yan islamiyoyi domin karatun Al'qur'ani mai girma

Lallai da ace dukkan matasa za suyi koyi da iri  abinda wanda Matasa suka yi to Lallai zasu ga Falala sosai a rayuwarsu

Yayin Gayyatar da suka yi mana 

Ga wasu Photuna da dauka ya yin gudanar da taro Yamma. 

Potiskum Media Forum
Taskar Sultan
6/11/2023.
Abubakar Hassan Habuncy.

Popular posts from this blog

Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.