Da sunan Allah mai rahama mai jinkai, tsira da Amincin Alllah su tabbata ga Annabi da iyalan gidansa tsarkaka, yan uwa barka zuwa *TASKAR SULTAN* wanda duk mako zai na kawo muku shirye-shirye masu nishadantarwa da ilmantarwa.

Ranar: Asabat
Lokaci: 80:00pm⏰
(1) Sada zumunci 🤝🏻
(2)Sharhin jaridar almiza🎙️
(3)Wasa kwakwalwa🌏
(4)Ra'ayoyin masu sauraro✉️
Ranar: Talata
Lokaci: 80:00pm⏰
(1) Yara manya gobe👯🏻♂️
(2) Tarihin shahidan mu 🌻
(3) Labarin wasanni ⚽
(4) Kunne abin sauraro👂🏻